How to get Littafin Magana Jarice lastet apk for bluestacks

How to get Littafin Magana Jarice lastet apk for bluestacks



Littafin Magana Jarice.apk 1.1.0.0
Name: Littafin Magana Jarice.apk
ID: com.andromo.dev491197.app648670
Version: 1.1.0.0
Size: 0 Mb



Littafin Magana Jarice Screenshots

How to install Littafin Magana Jarice 1.1.0.0 unlimited apk for bluestacks
How to download Littafin Magana Jarice 1.1.0.0 apk for bluestacks
How to get Littafin Magana Jarice lastet apk for android

How to setup Littafin Magana Jarice apk for android

- For Android 4.0 or higher:
Please to Settings, look down to Security, and select Unknown sources. Choosing this choice will enable to install apps download from the internet.
- For devices running on lower Android 4.0:
Please go to Settings - open the Applications option, and select Unknown sources, click OK on the popup alert.

Littafin Magana Jarice Details

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.

What's new in Littafin Magana Jarice 1.1.0.0

A Wannan Update Version na application din nan, mun sami damar qara abubuwa kamar Haka:
1. Canja Launin Background maimakon farin launi na Asali.
2. Rubuta Sunan ko wane Labari A saman Labarin Domin sauqin Karatu.
3. Canja Yanauyin Rubutun da kuma gyarashi domin sauqaqawa mai Karatu.
4. Samar Da link wanda zai sauqaqawa mai karatu Downloading littafi Na Biyu ko kuma wasu daga cikin Applications din mu.
Littafin Magana Jarice | 68 Reviewers | | Rating: 4.6

Download Littafin Magana Jarice 1.1.0.0 mod APK




Search terms:
How to download Littafin Magana Jarice lastet apk for pc
How to use Littafin Magana Jarice mod apk
How to mod Littafin Magana Jarice 1.1.0.0 apk
How to get Littafin Magana Jarice mod apk

Previous Post
Next Post